Hauza/ Shugaban sashen aƙida da siyasa ta rundunar ‘yan sanda (FARAJA) ya bayyana kwarin gwiwarsa kan makomar juyin juya halin Musulunci, inda ya ce: “Kamar yadda muka yi nasara a yakin baya-bayan…