Hauza/ Ayatullah Durri Najaf'abadi, yayin da yake jaddada bukatar kasancewa a farke ga al'ummar Musulunci kan makircin Amurka da Isra'ila, ya bayyana cewa: "Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta…
Hauza/ Wakilin Jagoran Juyin Juya Hali a lardin Qazvin ya ce: "Dole ne makiya su sani cewa martabar Amurka da gwamnatin sahyoniya tana kara tabarbarewa ne, kuma al'ummar Musulmi suna kara farkawa…