Hauza/ A yayin ganawarsa da Dokta Mas'ud Pezeshkian, Ayatullah Nuri Hamedani ya jaddada cewa dole ne kowa ya haɗu a karkashin jagorancin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci kuma a ɗauke shi a…
Hauza/ A ganawarsa da shugaban ƙasar Iran, Ayatullah Makarem Shirazi ya jaddada muhimmancin ba da kulawa ga matsayin Jagoran Juyin Juya Hali, nuna haɗin kai da ƙarfin gwiwa a gaban makiya, sarrafa…