Hauza/ A cewar Hujjatul Islam wal Muslimin Ridha Yusufzadeh, matsalar ma’aurata da dama ba rashin soyayya ba ce, sai dai rashin iya samar da kuzarin motsin zuciya da iyali ke buƙata. Idan ba…