Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada cewa ayyukan da sassa daban-daban na Harkar Musulunci ke gudanarwa a haƙiƙanin gaskiya ayyuka ne na ceto da…