Hauza/ Tsayawa wuri guda da baya-bayan nan da ake samu a ƙasashen musulmi, ba wai wata ƙaddara ce da ba za a iya kauce mata ba, a'a, wata matsala ce da ta samo asali daga rabe-raben da aka samu…