Hauza/ ’Yan uwa Musulmi mabiyan Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) na Kano sun gudanar da taron tunawa da shahadar Imam Ja’farus Sadiq (AS), tare da tunawa da ɗaliban firamaren makarantar Shajaratud…