Hauza/ Ayatullah Alireza A'arafi Shugaban Hauzozin Ilimi na ƙasar Iran ya bayyana cewa Farkakkun Malamai masu wayewa da Hauzozin Ilimi za su ci gaba da kasancewa a tsakiyar fili da kan tituna…