Hauza/ Mai girma Ayatullah Jawadi Amuli, yayin da ya jaddada muhimmancin samun sabon ilmi mai inganci, ya bayyana cewa: "Ilmin da ya lalace ko ya tsufa ba zai kai Hauza ga bunƙasa ba, haka kuma…