Hauza/ An gudanar da wani taron bitar haddar Al-Kur’ani mai girma ga yara musulmi a birnin Sao Paulo na kasar Brazil, da nufin karfafa asalin koyarwar Musulunci da dabi’un ilimi a tsakanin matasa.