Hauza/ Kamal Sharif, kwararren mai zane-zanen siyasa ɗan ƙasar Yemen, ya fitar da wani sabon zane mai motsi da ya nuna halartar Benjamin Netanyahu a Majalisar Ɗinkin Duniya cikin salo na ishara…