Hauza/ Sakamakon zagayowar ranar Eidul-Ghadeer Khum, ranar da aka ayyana shugabanci da wilayar Ameerul Mu’uminin Imam Ali bin Abi Dalib (AS), rassan Da’irori na Harkar Musulunci a Nijeriya (almajiran…