Hauza/ A wani taron manema labarai da aka gudanar domin gabatar da “Kundin Batutuwan Bincike na Ilimomi da Ma’arifar Annabi Muhammad (SAWA)”, an bayyana cewa bayan kimanin shekaru 10 na bincike,…