Hauza/ Iyaye da dama suna yin shiru game da batutuwan balagar ’ya’yansu, kuma suna kallon wannan batu a matsayin abin da bai kamata a yi magana a kai ba. Sai dai gaskiyar magana ita ce, tun kafin…