Hauza/ Ofishin Ayatullahil Uzma Shubairi Zanjani ya sanar da rasuwar wannan babban malamin addini kuma marja’i ta hanyar fitar da sanarwa.