Hauza/ Ayatullah Subhani ya bayyana cewa “kirkire-kirkire” na daya daga cikin muhimman abubuwan da suka bambanta ilimin Ayatullah Makarem Shirazi, inda ya kara da cewa: "Idan muka binciki ayyukansa,…
Hauza/ Ayatullah al‑Uzma Ja’afar Subhani, ɗaya daga cikin manyan maraji’an taqlidi na Shi’a, a cikin wani rubutu mai taken “Haɗin kan al’ummar Musulmi”, ya bayyana cewa jituwa da ’yan’uwantaka…