Ayatullah al-Uzma Nuri Hamedani (5)
-
Ayatullah al‑Uzma Nuri Hamedani:
Maraji'ai da MalamaiShahid Ra'isi Bai San Dare ko Rana ba Wajen yi wa Jama’a Hidima / Bai Taɓa Tunanin Miƙa Wuya ga Maƙiya ba
Hauza/ Ayatullah al‑Uzma Nuri Hamedani ya bayyana cewa: "Shahid Raisi bai san dare ko rana ba wajen yi wa jama’a hidima, kuma alamun imaninsa ga Allah Madaukakin Sarki sun bayyana sosai a rayuwarsa,…
-
Maraji'ai da MalamaiAyatullah al‑Uzma Nuri Hamedani ya yi godiya ga Matsayar Paparoma na 14
Hazrat Ayatullah Nuri Hamedani, a cikin wata wasiƙa, ya gode wa matsayar Paparoma Leo na 14 wajen tsayuwa kan batun adawa da girman kan Amurka da kuma fasadin Sahyoniyawa.
-
Maraji'ai da MalamaiGoyon Bayan Ayatullah al‑Uzma Nuri Hamedani ga Hizbullah Lebanon / Shugabannin Yankin Gabas ta Tsakiya su Daina Tsanantawa da Cin Zarafin Yan Shi’a
Hauza/ Mai girma Ayatullah Nuri Hamedani yayin jaddada wajibcin goyon bayan rundunonin gwagwarmaya musamman Hizbullah Lebanon, ya yi kira ga shugabannin kasashen yankin gabas ta tsakiya da su…
-
Ayatullah al‑Uzma Nuri Hamedani:
newsShahid Larijani ya Ƙarɓi Ladan Dukkan Ayyukansa Daga Allah Madaukaki
Hauza/ Shahid Dr. Larijani ya haɗa addini da siyasa, hankali da ilimi da aiki a cikinsa, kuma ya karɓi ladan duk waɗannan ayyuka daga Ubangijinsa. In sha Allah hanyarsa za ta ci gaba da ƙarfi…
-
Ayatullah al‑Uzma Nuri Hamedani:
newsAyatullah Sayyid Mujtaba Khamenei Ya Hada Dukkan Sharuddan da Ake Buƙata na Jagoranci / Jaddada Wajibcin bin Wilayatul Faqih
Ayatullah al‑Uzma Nuri Hamedani ya bukaci dukkan al’ummar Musulmi, musamman al’ummar Iran masu imani, masu daraja kuma masoya juyin juya hali, da kuma jami’an gwamnati masu aminci da hidima,…