Ayatullah al‑Uzma Jawadi Amuli, bayan zaɓen Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei a matsayin jagora na uku na Juyin Juya Halin Musulunci, ya bayyana cewa: "Tsarin Imamanci da Al’umma yana daga cikin…
Hauza/ Ayatullahil Uzma Jawadi Amoli, a cikin wani muhimmin sako, ya bayyana cewa muna fuskantar babbar jarabawa, kuma ya bayyana cewa: "A yanzu maganar Imam Mahdi (a.s) ita ce: “Ku yi yaƙi da…