Hauza/ Ayatullah Sayyid Yasin Al-Musawi, limamin Juma’ar Baghdad, ya soki wasu manufofin tattalin arziki da kuma yadda wasu jami’an gwamnati ke gudanar da harkokin siyasa, yana mai jaddada buƙatar…