Hauza/ Limamin Juma'ar Qom ya bayyana cewa: "Marigayi Imam (Khomeini) ya ce 'Allah ne ya kwato Khurramshahr.' Wannan ƙa'ida ce cewa duk inda muka tsaya tsayin daka (muƙawama), Allah yana bude…