Hauza/ Limamin Juma’a na wucin gadi na Tehran, Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami, ya jaddada muhimmancin ci gaba da kasancewa cikin shiri da ƙarfafa ruhin gwagwarmaya a cikin al’umma, yana mai cewa…
Hauza/ Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya ce: "Amurka ta yi ƙoƙarin lalata ƙarfin makamai masu linzami na Iran, amma ta kasa. Kuma wannan ƙarfin makamai masu linzami ne ya jefa Amurka cikin ƙasƙanci,…