Hauza/ Limamin Juma’ar birnin Qum, Ayatullah Sayyid Muhammad Saeedi, ya bayyana cewa al’ummar Iran sun shafe sama da dare 200 suna fitowar dare, yana mai cewa al’ummar Iran, bisa imani da taimakon…
Hauza/ Limamin Juma'ar birnin Qum ya ce: "Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci yana kallon Sallar Juma'a a matsayin wata muhimmiyar zobe a cikin tsarin ƙarfin Jamhuriyar Musulunci, kuma…