Hauza / Babban Sakataren majalisar koli ta gudanarwar makarantun addini (Hauza) ya bayyana cewa: "Ikhlasi (tsarkake niyya) shi ne babban kashin bayan nasara. Kyautata niyya don Allah, baya ga…