Hauza/ Ayatullah Jawad Marwi, Mataimakin Sakatare na Biyu na Majalisar Ƙoli ta Makarantun Ilimin Addini na Hauza, ya jaddada muhimmancin kare tsarin Wilayatul Faƙih, yana mai bayyana shi a matsayin…
Hauza/ Ayatullah Jawad Marwi, mamba a Majalisar Koli ta Makarantun Hauza a Iran, ya bayyana nasarorin da al’ummar Yemen suka samu a matsayin "Fathul Futuh" (nasara mafi girma). Ya kuma jaddada…