Hauza/ Hujjatul Islam Farhang ya ce: “Makiyanmu su sani cewa ba za su iya kashe fitilar shiriya da al’adar gwagwarmaya ta hanyar kisan gilla da ta'addanci ba; domin an shayar da wannan tafarki…