Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Samadi, yayin da yake bayyana ma’anar aya ta ƙarshe ta Suratul Ali Imran, ya bayyana umarni huɗu na “haƙuri, tsayin daka wajen fafatawa, tsayawa kan iyaka da…