Hauza/ A cikin addinin Musulunci, duk wata magana ko aiki da ke haifar da yaɗuwar zunubi da munanan abubuwa a cikin al’umma abin zargi ne; domin hakan na iya sa munin zunubi ya gushe a zukatan…