Mai girma Ayatullah Jawadi Amuli, a ci gaba da bayaninsa, yayin da yake ishara da zurfin alaƙar al’ummar Iran da al’adun Ashura, ya jaddada cewa: "Ƙasa da al’ummarmu al’umma ce ta Bahusainiya;…