Hauza/ Bakwai ga watan Zul-Hijja, shi ne ranar tunawa da shahadar Imam Muhammad al-Baƙir (A.S), Imami na biyar na Shi'a. Wanda aka haife shi a shekara ta 57 bayan Hijira a Madina, ya kasance…