Hauza/ Jagoran juyin juya halin Musulunci, cikin sakonsa na taya murnar Ranar Sojan ƙasa, ya bayyana cewa rundunar sojan Musulunci tana kare ƙasar da tutar da take da ita cikin jarumta.