Hauza/ Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a cikin wani saƙo da ya fitar a ranar girmama harshen Farisanci da tunawa da Firdausiy ya jaddada cewa al’ummar Iran a “tsaron ƙasa na uku” ma sun nuna…