Hauza/ Mai jawabi a Haramin Sayyida Ma'asuma (SA) ya bayyana cewa Hazrat Imam Musa bin Ja'afar (A.S) yana bin ƙasar Iran bashin godiya. Ya bayyana cewa, bayan zuwan Imam Rida (AS) kasar Iran,…