Hauza/ Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya ce: "Amurka ta yi ƙoƙarin lalata ƙarfin makamai masu linzami na Iran, amma ta kasa. Kuma wannan ƙarfin makamai masu linzami ne ya jefa Amurka cikin ƙasƙanci,…