Hauza/ Limamin Juma'ar Qom ya bayyana cewa: "Marigayi Imam (Khomeini) ya ce 'Allah ne ya kwato Khurramshahr.' Wannan ƙa'ida ce cewa duk inda muka tsaya tsayin daka (muƙawama), Allah yana bude…
Hauza/ Ayatullah Sayyid Muhammad Sa’idi, limamin Juma’ar Qom, a yayin hudubar Juma’a ta ranar 11 ga watan Urdibehesht 1405 (01/05/2026) a Musalla ɗin Qods na Qom, ya bayyana muhimman ginshiƙai…