Hauza/ Shugaban Masallacin Jamkaran ya bayyana cewa: "Amurka a lokuta daban-daban ta nemi kai hari kan Iran, da nufin sauya tsarin siyasar kasar da sace albarkatun kasa kamar man fetur da karfin…